Qur'an | Audio | Sunnah | Salah | Mobile

Surah / Chapter


Loading...

Search Results

Results 341 - 360 of 2,606 for 头多角度服装店极品网红卖衣服换衣服视频合集资源-葳-信-11008748}最全所有视频资源全部合集作品.mai(0.008 seconds)

Surat An-Nisā'

4:125
Hausa
Kuma wãne ne ya fi kyau ga addini daga wanda ya sallama fuskarsa ga Allah, alhãli kuwa yanã mai kyautatawa kuma ya bi aƙidar Ibrãhĩm, Yanã mai karkata zuwa ga gaskiya? Allah Yã riƙi Ibrãhĩm badãɗayi .
Romanian
Cine are credinţă mai frumoasă decât cel care se supune lui Dumnezeu, care face binele, care urmează Legea lui Abraham, cel drept credincios? Dumnezeu l-a luat pe Abraham prieten!
Found in: Hausa / Romanian (show all)
4:126
Hausa
Kuma Allah ke da (mallakar) abin da ke cikin sammai da kuma abin da ke cikin ƙasa kuma Allah Yã kasance, a dukkan, kõme, Mai kẽwayewa.
Found in: Hausa
4:128
French
... sont portées à la ladrerie. Mais si vous agissez en bien ...
Hausa
... yi sulhu a tsakãninsu, sulhu (mai kyau) Kuma yin sulhu ne ...
Found in: French / Hausa (show all)
4:129
Hausa
... l'autre comme en suspens. Mais si vous vous réconciliez et ...
French
... , lalle ne Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai.
Italian
Non potrete mai essere equi con le vostre mogli anche se lo desiderate. Non seguite però la vostra inclinazione fino a lasciarne una come in sospeso. Se poi vi riconcilierete e temerete [Allah] ebbene Allah è perdonatore, misericordioso.
Found in: Hausa / French / Italian (show all)
4:130
Hausa
Kuma idan sun rabu, Allah zai wadãtar da kõwanne daga yalwarSa. Kuma Allah Yã kasance Mayalwaci, Mai hikima.
Found in: Hausa
4:133
Hausa
Idan Yã so, zã Ya tafi da ku, yã kũ mutãne! kuma Ya zo da wasu. Allah Yã kasance a kan haka, Mai ĩkon yi ne.
Found in: Hausa
4:134
Hausa
Wanda ya kasance Yanã nufin sakamakon dũniya, to, a wurin Allah sakamakon dũniya da Lãhira yake. Kuma Allah Yã kasance Mai ji, Mai gani.
Found in: Hausa
4:136
Hausa
... , lalle ne yã ɓace, ɓata mai nĩsa.
Romanian
... Cartea care a fost pogorâtă mai înainte. Cine îi tăgăduieşte pe ...
Found in: Hausa / Romanian (show all)
4:138
Hausa
Ka yi wa munãfukai bushãra da cẽwa lalle ne sunã da azãba mai raɗaɗi.
Found in: Hausa
4:140
Hausa
... misãlinsu kuke. Lalle ne, Allah Mai tãra munãfukai da kãfirai ne ...
Found in: Hausa
4:142
French
Les hypocrites cherchent à tromper Allah, mais Allah retourne leur tromperie (contre eux-mêmes). Et lorsqu'ils se lèvent pour la Salat, ils se lèvent avec paresse et par ostentation envers les gens. A peine invoquent-ils Allah.
Hausa
Lalle ne munãfukai sunã yaudarẽwa da Allah, alhãli kuwa Shi ne mai yaudarasu; kuma idan sun tãshi zuwa ga salla, sai su tãshi sunã mãsu kasãla. Suna nũnawa mutãne, kuma ba su ambatar Allah sai kaɗan.
Found in: French / Hausa (show all)
4:146
Hausa
Sai waɗanda suka tũba, kuma suka gyãra, kuma suka nẽmi fakuwa ga Allah, kuma suka tsarkake addininsu dõmin Allah, to, waɗannan sunã tãre da mũminai, kuma Allah zai bai wa mũminai lãda mai girma.
Found in: Hausa
4:147
Hausa
Mẽne ne Allah zai amfãna da yi maku azãba idan kun gõde, kuma kun yi ĩmãni? Allah Yã ksance Mai gõdiya Masani.
Italian
Perché mai Allah dovrebbe punirvi, se siete riconoscenti e credenti? Allah è riconoscente e sapiente.
Found in: Hausa / Italian (show all)
4:148
Hausa
Allah bã Ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta. Kuma Allah Yã kasance Mai ji, Masani.
Found in: Hausa
4:149
Hausa
Idan kun bayyana alhẽri, kõ kuwa kuka ɓõye shi, kõ kuwa kuka yãfe laifi daga cũta, to, lalle ne Allah Yã kasance Mai yãfewa, Mai ikon yi.
Found in: Hausa
4:150
French
... en certains d'entre eux mais ne croyons pas en d ...
Found in: French
4:151
Hausa
Waɗannan sũ ne kãfirai sõsai, kuma Mun yi tattali, dõmin kãfirai, azãba mai walãkantarwa.
Found in: Hausa
4:152
Hausa
Kuma waɗanda suka yi ĩmãni da Allah da manzanninSa, kuma ba su rarrabe a tsakãnin kõwa ba daga gare su, waɗannan zã Mu bã su ijãrõrinsu, kuma Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai.
Found in: Hausa
4:153
Romanian
... -au cerut lui Moise mult mai mult când i-au spus ...
Found in: Romanian
4:154
Hausa
Kuma Muka ɗaukaka dũtse sãma da su, sabõda alkawarinsu, kuma Muka ce musu: "Ku shiga ƙõfar kunã mãsu tawãli'u," Kuma Muka ce musu: "Kada ku ƙẽtare haddi a cikin Asabat," kuma Muka riƙi alkawari mai kauri daga gare su."
Found in: Hausa
Loading...